JAMB 2019.
Acewar Professor Oloyede ba za'a bar Cyber Capes da suyi register wa Candidates ba, duba da yanda suke cutar candidates da kuma qara kudi akan yanda aka qayyade musu da suyi charge da kuma qirqirar wani services wanda ba'a san lissafinsa ba.
An Bawa kowacce CBT center da ta karbi kudi through their bank account. Sannan kuma an umarci kowanne candidates da bada N700 after Notifications center have been received by candidates.
JAMB REGISTRATION AND FORM SALE.
*Cost Of Registration (PIN) :-3,500
*Compulsory Reading Text :- 500.
*Service Charge For Registration :- 700.
Note:- Tuni Yanxu 10-Jan-2019 Haka Anfara "Rijista".Ku Hanzarta Yi Dawuri Daga Nan Harxuwa Sati 6 xata qare bayan Sati Shida 6 masu zuwa. Maxa Kaje cibiya mafi Kusa dakai domin yin register since before a cika.
All the Best For Us.
By:Auwal Isah Prabhas.
Please Share And Comment.
No comments:
Post a Comment
Comment