Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Saturday, 12 January 2019

YANDA ZAKU KUNNA NA'URAR "COMPUTER" KODA BUKUSAN PASSWORD BA CIKIN SAUKI.



Science And Technology
Idaan kanason kunna kyamfiyuta
amma bakasan password ko
kuma accounts da password in ga
yadda zakayi; >kawai kashe kwamfiyutar >sai
ka sake kunnawa, amma kana
kunnawa kayi sauri kana
daddanna F8 (F8 F8 F8....) har
sai ta kawo maka wani bakin
screen da farin rubutu. >sai ka duba a sama
akwai "safe
mode". bayan ka shiga "safe mode"
zata
bude maka sannan zata kawo
maka users biyu da ainihin
sunan kwamfiyutar da kuma
"administrator" >saika shiga administrator.
zata bude maka tsaf.. kuma
idan kaga dama zaka iya canja
ko cire
password din, ta >control
pannel>user accounts AMMA WANNAN YANAYI
NE A
WIN XP BAYAYI A WIN7 KO WIN8.
Please share and Comment.

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a