NAZARI AKAN ADMINS NA ZAUREN INDIA
.
.
.
GENUIS TEAM....
Bayan dogon nazari da nayi game da wannan zaure mai albarka na tantance abubuwa da dama na ban mamaki da al-ajabI.
Nazari na farko shine ALLAH ya wadata wannan zauren da manyan masu hikima da fasaha kuma manazarta da yakamata kowane dan arewacin qasarmu yayi alfahari dasu, a-jiya ne nayi karo da wani rubutu da naga an karrama wasu daga cikin admins na wannan zauren da suka zama jigo na zauren India, tabbass Sir Muby Ontop da Being Queen sun chan-chan-chi yabo da jinjina tare da dacewar samun wannan kyauta ta karramawa daga Babban page na Manazarta harkokin al-umma na arewacin qasarmu Nigeria da Suke facebook. Wannan yaxama abin alfahari ga dukkan mabiya wannan zaure kai ga dukkan yan arewacin qasarmu maBiya al-amuran da suka shafi kafar sadarwa ta labaran qasar India.
.
Tabbas wannnan rubutu nayisane akan nazari da nayi da aikin kowane admin na wannan zaure, da haka nake so ku biyoni cikin wannan rubutu mai tattare da nazarin Admins na Zauren India
.
Mubarak Musa (Muby Ontop)
Kwatankwacin qwazonsa da yadda yake maida hankalinsa akan bangarori da dama son farantawa al-ummar zauren india, yayi kama da Qwazon jarumin nan da akeyiwa laqabi da King of Asgar ko kuma stormbreaker wato jarumin cikin shirin film din Aveengers Infinity War, wani sa ilin kuma yana nuna tsantsar jarumta irinta Professor Logan shugaban rundunar X-men.
.
Maryam Shono (Being Queen)
Salon motsinta da qoqarinta yayi kama da jarumar nan mai qozo irin na mazajen gaske, gwarzuwar shirin Resident Evil wato MILLA JOVOVICH.
.
ABDULLAHI ZAKARI (KING KHAN)
Gwani ne kuma gwarzo wajen fasaha da isar da saqonni cikin kyakykyawan hujja,, gwani wajen xurfafa binciken records da kafawa Magauda hujja dasu, yakan kare jaruminsa da kyawawan hujjoji, batun qididdiga kuma ba-a magana don nan kake mazge zukatun ma-abuta bibiyar shirin Zauren India Statistic. Salon qoqarinsa yayi kama da fasihin jarumin nan mai sarrafa fasaha da na-urar da ake kira da electromechinical suit wato IRON MAN.
.
QUEEN KHADIJA KURAH
Salon motsinta da qwazonta sai yayi kama da na fitacciyar jarumar nan da akeji da ita a hollywood wato scarlet Johansson cikin gumurzunta da tafito matsayin Natasha.
.
FAIZA ALIYU CMeGA PRINCESS)
Taabbbas ita ta musammance kuma nutsuwa gareta kafcenta da Qarfin xuciyarta kamar na jaruminta wato Ram Charan hakan yasa na kwatanta da gwarxuwa acikin rundunar X-Men wato Jean.
.
ABUBAKAR ABDULSALAM DAN-GULBI (MR.A)
Gumurzu artabu da sanin yakamata kamar na jaruminsa Ram Charan ganin wannan quality nasa na kwatantashi da Spider Man acikin zugar Avengers Infinity War
.
KHADIJA SULEIMAN
Salonta na hikima-ne qwazo gareta kamar jaruma storm acikin rundunar X-men.
.
ABBA INDIA DALA
Motsinsa daban ne, qwazonsa daban-ne cikin nustuwa yake ayyukansa, zauren india na alfahari da irinka. Salon motsinsa yayi kama Da CAPTAIN AMERICA acikin rundunar Avengers Infinity War.
.
ABDULL ASA
Qoqarinsa yayi kama da incridible HuLk acikin rundunar Avengers Infinity war.
.
AHMAD SANI ALHASSAN
daban ne shi wajen kawo labaran box office da sanin sirrinsa hakan yabani damar kWatantashi da LOKI. Cikin rundunar Avengers.
.
.
YOusoufuddeeen YOuzarseeeef
Fasihi da Sarrafa harshe yin rubutu mafi jan hankalin mai karatu, hakan yabani damar kwatantashi da Scott acikin rundunar X-Men
.
HAULAT SHUA ARAB
posts naki zafi garesu, mabiya rubutunki ke iya gane kina da tsantsar jarumta, hakan yabani damaR kwatantaki da JaRuma Elizabeth Olsen wacce tafito matsayin SCARLET WITCH cikin rundunar AVENGERS INFINITY WAR
.
NAJIBKHAN NB SRK
Gwarzon sarrafa kwanyarsa wajen kapcen kimiyya da fasaha, kwatankwacin qwazonsa kamar FALCON a rundunar Infinity War
.
ADAM DG AUTA
Qwazonsa kamarna Rodhey
.
Wannan shine taqaitaccen nazari da nayi na kwatanta jarumanmu na zauren india da rundunar Aveengers Infinity war da suka taka rawar gani wajen yaqar gwarzon Jarumi da yake son mallakar duniya ta hanyar neman Infinity stones.
Good
ReplyDelete