Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Friday, 4 January 2019

ZAUREN INDIA AWARDS (ZIA) 2018-2019.

ZAUREN INDIA AWARDS (ZIA) 2018
***************************************
Wannan Kyautar Shaidar Karramawace (Awards) da Aka fitar wacce Itace take tantance Matsayi, QwaxO tare da Girman kOwane Admins a Idanuwan Members da Admins gaba daya.
.Inda xan kawo Bayanan Kowace Award da girmanta da kuma WahaLar da Ake sha kafin Asameta.
Tare da Bayyana rOLes na kowane Admin ta yadda Hakan xaiyi taimakawa Members Fahimtar Xaratan Jaruman Admins Namu.
___________________________________

BEST LEGEND ADMIN MALE & FEMALE OF THE YEAR 2018.
***************************************
Awards Mafi grima da QoLoLuwa Acikin Jerin JadawaLin, Inda wannan Kyauta take dauke da Masu MaLLakarta 6angare Biyu, sune:The Best Legend Admin (maLe) & (FemaLe)
Sune Over rOLe Of Admins sune Mataki Na Qarse Acikin Admins Ana Iya samun damar xama Legend ta hanyar Samun Kyautar karramawa ta "Best Admin of the year" sau Biyar.
.COngratuLatiOn
ALhaLin Yanxu Wanda Suka samu damar Lashe Wannan Kambu Mafi QoLuLuwar Karramawa sune:
¤ Maryam ShanOnO (Being Queen)
¤ AbduLLahi Zakari (King Khan)
.Muna Tayaku Murna Samun wannan Shaidar Karramawa ta BEST ADMIN LEGEND.
___________________________________

BEST CRITICS ADMIN OF THE YEAR MALE 2018 "ABBA INDIA DALA"
***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Ukku Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Admins Of the Year". Jajircewa da Yin Aiki tuQuru tare da Nutsuwa da fitar da Ingantattun Ayyuka mafi sOyuwa ga Members kuma Cikin Nutsuwa Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.Daga 6angaren Maza Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "Abba India DaLa".COngratuLatiOn
___________________________________

BEST ACTIVE ADMIN OF THE YEAR (MALE) 2018 "ADAM DG AUTA". ***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na GOma Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Admin RapOrter". DaLiLan da suka Bada damar samun wannan Karramawar sune
* Zama Active kOda yaushe
* KuLa da AL'amuran Cikin grOup
* RahOtO cikin Nutsuwa
* kuLa da QoQarin yin Comments AkOwane Irin pOsts Na Members da Admins * Kishin da Nuna Cigaban Zauren.Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.Daga 6angaren Maza Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "Adam Dg Auta" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST ACTIVE ADMIN OF THE YEAR (FEMALE) 2018 "KHADIJA SULAIMAN". ***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na GOma Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Admin RapOrter". DaLiLan da suka Bada damar samun wannan Karramawar sune
* Zama Active kOda yaushe*
KuLa da AL'amuran Cikin grOup
* RahOtO cikin Nutsuwa
* kuLa da QoQarin yin Comments AkOwane Irin pOsts Na Members da Admins * Kishin da Nuna Cigaban Zauren
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.Daga 6angaren Mata Wacce ta samu damar Lashe Wannan Kambun Ita "Khadija SuLeiman (Yar India)" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST DESIRABLE ADMIN OF THE YEAR 2018 (MALE) "DANJUMA ALI HASKE.
***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Biyar Bayan Kyautar Karramawa ta "Best MOderatOr & Designer Admins Of the Year".
* Chan-chanta
* Jajircewa da Yin Aiki tuQuru tare da Nutsuwa
* Ingantattun Ayyuka mafi sOyuwa ga Members
* Zaman Lafiya da Kwanciyar HakaLi
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.Daga 6angaren Maza Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "Danjuma ALi Haske".COngratuLatiOn
___________________________________

BEST MODERATOR ADMIN OF THE YEAR (MALE) 2018 "YUSIF TSAMIYAR KARA". ***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na GOma sha Daya Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Active Admin". DaLiLan da suka Bada damar samun wannan Karramawar sune
* QoQarin Gyara Yayin da Akaga Kuskure.* Kishin da Nuna Cigaban Zauren,Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.Daga 6angaren Maza Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "Yusuf Tsamiyar Kara" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST MODERATOR ADMIN OF THE YEAR (MALE) 2018 "ABDULLAHI RABIU NAHUCE". ***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na GOma sha Daya Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Active Admin". DaLiLan da suka Bada damar samun wannan Karramawar sune
* QoQarin Gyara Yayin da Akaga Kuskure.
* Kishin da Nuna Cigaban Zauren
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Daga 6angaren Maza Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "AbduLhadi Rabi Nahuce" .
COngratuLatiOn.
___________________________________

BEST MODERATOR ADMIN OF THE YEAR (MALE) 2018 "ABDULQADEER AHMAD AMFANI". ***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na GOma sha Daya Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Active Admin". DaLiLan da suka Bada damar samun wannan Karramawar sune
* QoQarin Gyara Yayin da Akaga Kuskure.
* Kishin da Nuna Cigaban Zauren
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Daga 6angaren Maza Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "AbdulQadeer Ahmad Amfani" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST MODERATOR ADMIN OF THE YEAR (MALE) 2018 "ABDOOLKHAN SRKIAN".
***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na GOma sha Daya Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Active Admin". DaLiLan da suka Bada damar samun wannan Karramawar sune
* QoQarin Gyara Yayin da Akaga Kuskure.
* Kishin da Nuna Cigaban Zauren
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Daga 6angaren Maza Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "Abdooll khan Srkian" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST DESIRABLE ADMIN OF THE YEAR 2018, "FA'IZA ALIYU".
******************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Shida Bayan Kyautar Karramawa ta "Best ReasOnabLe Admins Of the Year". * Chan-chanta
* Jajircewa da Yin Aiki tuQuru tare da Nutsuwa
* Ingantattun Ayyuka mafi sOyuwa ga Members
* Zaman Lafiya da Kwanciyar HakaLi
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Daga 6angaren Mataa Wanda ta samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "FaIza ALiyu (Mega Princess)" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST REPORTER ADMIN OF THE YEAR (FEMALE) 2018 "HAULAT AL-ARABIYE".
******************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Tara Bayan Kyautar Karramawa ta "Best BoLLywOOd RapOrter Admins Of the Year". DaLiLan da suka Bada damar samun wannan Karramawar sune
* KawO rAhOtO mafi jaan HankaLi ga Dauki ga Members
* RahOtO cikin Nutsuwa
* Daukin zuwan RahOtOn ki/ka ga Members
* saLOn RahOtOn da yadace
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Daga 6angaren Mata Wacce taa samu damar Lashe Wannan Kambun Itace "HauLat AL-Arabiye" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST MODERATOR ADMIN OF THE YEAR (FEMALE) 2018 "KHADIJA YUSIF KANGIWA". ***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na GOma sha Daya Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Active Admin". DaLiLan da suka Bada damar samun wannan Karramawar sune
* QoQarin Gyara Yayin da Akaga Kuskure.
* Kishin da Nuna Cigaban Zauren
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Daga 6angaren Mata Wacce ta samu damar Lashe Wannan Kambun Ita "Khadijah Yusuf Kangiwa" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST CRITICS ADMIN OF THE YEAR (FEMALE) 2018 "MARYAM SHANONO".
***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Ukku Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Admins Of the Year". Jajircewa da Yin Aiki tuQuru tare da Nutsuwa da fitar da Ingantattun Ayyuka mafi sOyuwa ga Members kuma Cikin Nutsuwa Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Daga 6angaren Maza Wanda ta samu damar Lashe Wannan Kambun Itace "Maryam ShanOnO" ta Amshi wannan Kyauta KarO Na Biyu Bayan Kyauta Mafi xama QoLOLuwa watO Best Legend.
.
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST EIDITOR & DESIGNER ADMIN OF THE YEAR 2018,"NAJIBKHAN NB SRK".
******************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Hudu Bayan Kyautar Karramawa ta "Best Critics Admins ".
* Jajircewa
* Yin Aiki tuQuru tare da Nuna Qwarewa wajen Sarrafa HOtuna da Kyawawan Rubutu Cikin kimiyya da pasaha Cikin Nutsuwa Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "NAJIB NB SRK"
.
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST BOLLYWOOD REPORTER ADMIN OF THE YEAR 2018 "AHMAD SANI ALHASSAN".
***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Takwas Bayan Kyautar Karramawa ta "Best tOLLywOOd & Writter Admins Of the Year".
.DaLiLan da suke Bada damar samun Wannan Kyauta SUne
* Kyautata Rubutu mafi sauQin Fahimta
* Warware Chakwakiyar BOLLywOOd BOx Office
* Nazari
* Jajircewa da Yin Aiki tuQuru tare da Nutsuwa
* Ingantattun Ayyuka mafi sOyuwa ga Members
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Wanda Ya-samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "Ahmad Sani ALhassan"
.
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST TOLLYWOOD WRITTER ADMIN OF THE YEAR 2018 "ABUBAKAR ABDUSSALAM DANGULBI".
***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Bakwai Bayan Kyautar Karramawa ta "Best DesirabLe Admin". .
DaLiLan da suke Sakawa Kasamu wannan Karramawa sune
* Tsantsar Kyautata Rubuce Rubucen Da suka Shafi Kudancin India Musamman tOLLywOOd * Jajircewa da Yin Aiki tuQuru tare da Nutsuwa
* Ingantattun Ayyuka mafi sOyuwa ga Members
* Zaman Lafiya da Kwanciyar HakaLi
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.Kyautar Karramawar Nan guda 1 ce tak,, wanda yasamu damar Lashe wannan kambun Shine "ABUBAKAR ABDUL-SALAM DANGULBI (MR. A.)" .
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST REASONABLE ADMIN OF THE YEAR 2018 "AUWAL ISAH PRABHAS".
***************************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Biyar Bayan Kyautar Karramawa ta "Best MOderatOr & Designer Admins Of the Year".
* HaQuri
* Chan-chanta
* Jajircewa
* Nutsuwa
* Ingantattun Ayyuka mafi sOyuwa ga Members
* Zaman Lafiya da Kwanciyar HakaLi.Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun..Daga 6angaren Maza Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "AuwaL Isah Prabhas"
.
COngratuLatiOn
___________________________________

BEST ADMIN OF THE YEAR 2018,"UMMI KAJOL".
***************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO ta Biyu Bayan Best Legend Admins. Jajircewa da Yin Aiki tuQuru shine xai Bada damar Lashe wannan Kambun.Daga 6angaren Mata Wacce ta samu damar Lashe Wannan Kambun Itace Ummi "KajOL"m
___________________________________

BEST ADMIN OF THE YEAR 2018 "ABDUL ASAH".
***************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO ta Biyu Bayan Best Legend Admins. Jajircewa da Yin Aiki tuQuru shine xai Bada damar Lashe wannan Kambun.Daga 6angaren Maza (MaLe) Wanda ya samu damar Lashe Wannan Kambun shine "AbduLL Asa"
___________________________________

BEST REASONABLE ADMIN OF THE YEAR 2018,QUEEN KHADIJA KURA.

******************************
Wannan Itace Kyautar Shaidar Karramawa Wacce taxO mataki Na Biyar Bayan Kyautar Karramawa ta "Best MOderatOr & Designer Admins Of the Year".
* HaQuri
* Chan-chanta
* Jajircewa
* Nutsuwa
* Ingantattun Ayyuka mafi sOyuwa ga Members
* Zaman Lafiya da Kwanciyar HakaLi
Wannan QwaxOn Sune suke Bada damar Lashe wannan Kambun.
.
Daga 6angaren Mata Wanda ta samu damar Lashe Wannan Kambun Shine "Queen Khadijah Kura"
.
COngratuLatiOn
_____________________________________
BEST REPORTER ADMIN MALE 
Yousofoudeen Youzarseeph AssadiQuie

___________________________________
BEST MEGA WRITER & REPORTERREPORTER

Mubarak Musa AbubakarAbubakar
_______________________________________BEST CONTRIBUTER

Zayyan Muhammad Nayaak
ZAUREN INDIA AWARD ZIA

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a