Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Monday, 7 January 2019

Takaitaccen Sharhin Fim Din "Elaan E Jung.

ELAAN E JUNG.

Sharhin Fina-Finan India
Starring Dharmendra And Jaya Prada.
Shirine da yake nuna wani qauye a qasar India wanda wasu yan ta'adda suka maida qauyen garin ta'addanci da Shugabancin Kalanagg duk domin su lalata qasar daga baya suyi ruling dinta yanda sukeso.
Anyi wannan shirin a shekarar alif 1989, and it's action movie, mashahurin mai bada umarnin nan wato "Anil Sharma" shine yabada umarnin shirin.
Shirin yasamu gagarumar nasara sosai a Kasuwancinsa wanda yaso yahada kudi kamar yanda shirin jarumi Dharmendra mai suna "Hukumat" yahada amman baikai "Hukumat" samun nasara ba, amman shima blockbuster movie ne kamar "Hukumat".
Jarumi Sadashiv Amrapurkar Shine yafuto a matsayin mugu (Main villain role) acikin shirin.
Elaan E Jung.
Directed By : Anil Sharma.
Produced By : Anil Sharma And K. C Sharma.
Dharmendra And Jaya Prada In lead Role.
Report By Auwal Isah Prabhas.

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a