KIMIYYA 25!
KIMIYYA 25!!
KIMIYYA 25!!!
★MY AWESOME EDUCATED BOOKS★
•••••••°°°°°°°•••••••°°°°°°••••••°°°°°°••••••••
12-NOV-2018
Copyright By (Najibkhan NB Srk)
••••••••°°°°°°°•••••••°°°°°°••••••°°°°°°•••••••
Assalam AlaikOm Yan Uwa Na Da'abokan Arixiki Littapi Na Mesuna (KIMIYYA 25) Gap Yake Da Kammaluwa Da Izinin Allah,Shidai Wannan Littapi Yakunshi Abubuwa Da Dama.Musamman Abubuwanda Dasuka Qunshi Kimiyyar Zamantakewar Rayuwar Mu Tayau Da Kullum Domin Ilimantarwar,Fadakarwa,Wa'axan
tarwa,Nishadantarwa.Dama Sauran Qanun Muhimman Al'amuran Zamantakewar Rayuwar Mu A Cikin Salon "Kimiyya" Hakan Tasa Nasawa Wannan Littapin (KIMIYYA 25).Baya Dahaka Akwai "Application" Na Musamman Wanda Shima Dap Yake Da Kammaluwa Domin Samun Labarai Na Musammam Aciki Wanda Shima Zansa Masa Suna (KIMIYYA 25).Alhamdulillah Ya Allah Muna Godia Da Tawassali Da Kyawawan Ingantattun Sunayenka.Bisa Yanda Kake Tallapawa Rayuwata Tareda Da Biyamun Bukatar Dukkan Abinda Nasa Agaba Na Alkairi.Shidai Wannan Littapin Yakunshi Abubuwa Kamar Haka......!
••••••••••••••••••••••••••••••••••••
1•KIMIYYAR LAPAZI
2•KIMIYYAR ABOTA
3•KIMIYYAR TUNATARWA
4•KIMIYYAR KISHIN KAI
5•KIMIYYAR LOKACI
6•KIMIYYAR ALKHAIRI
7•KIMIYYAR SHARRI
8•KIMIYYAR AMANA
9•KIMIYYAR RA'AYI
10•KIMIYYAR MAHAIPIYA
11•KIMIYYAR KALAMAN SOYAYYA
12•KIMIYYAR HASSADA
13•KIMIYYAR ASPARA DA DASPARA
14•KIMIYYAR FAHIMTA
15•KIMIYYAR UZURI
16•KIMIYYAR RAYUWA√
17•KIMIYYAR KISHI
18•KIMIYYAR HALI
19•KIMIYYAR ALKHAWARI
20•KIMIYYAR MUNAFUNCI
21•KIMIYYAR ILIMI
22•KIMIYYAR BAKIN CIKI
23•KIMIYYAR KYAUTATAWA
24•KIMIYYAR CI GABA
25•KIMIYYAR BAIWA
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Wadannan Sune Jerin GwanOn Jadawalin Abubuwan Dake Cikin Wannan Littapin Sannan Kowanne Babi Akwai Bayani Akansa Tareda Da Dan Takaitaccen Misalin Labari Akan Kowanne Shinge Na Wannan Littapi.Wanda A Yanxu Ga Kadan Daga Cikin Babin (Kimiyyar Rayuwa),Zanyi Bayani Akan Sa...!
****
(16•KIMIYYAR RAYUWA )
BISIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
. ****
Rayuwa Wata Halitta Ce Me Girma Gamida Shahara Ababin Littapin Fasalta Ingancin Gudanuwa Me Cike Da HaQiQanin Gaskia,Sannan Itace Wani Masarrapi Wacce Gaba Daya Halittun Duniya Suke Samun Damar Aiwatar Da Kapcen Motsi Da Numpashi,Hakan Yana Faruwa Ne Bisa Ikon Allah Dakuma Ikon Wannan Babbar Halittar Nan WatO (RAYUWA).Ita Dai Rayuwa Akan Fasalta Tane Da Wani Kataparen Masarrapi Wanda Dole Sai Da Shi Sauran Halittun Duniya Qansamu Dama Su Gabatar Da Ma'amalar Su Ta Yau Da Kullum.Kamar Yanda Babin Kundin Tsarin Wannan Littapi Nawa Ya Sarkala Alkhaliman Dai-Daito Hadi Da Nazarin Fasalta "Kimiyyar Rayuwa".Domin Kuwa Littapin Yana Fadin Cewa "Rayuwa Tamkar Wani Kason Kudi Ne Wanda Aka Rabawa Dukkan Wasu Halittu Dake Doron Qasa ,Wannan Kudi Ana Rabashi Ne Nawani Yapi Nawani,Bazai Taba Zuwa Kai Daya Kamar Yanda Halittar Yan Adam Ta Banbanta Kirar Su Basa Taba Zuwa Daya Sai Dai Tsarin Fasalin Gundarin Halittar,Baya Dahaka Yayinda Kowa Yake Cin Wannan Kasan Nasa Na Kudin Da A Kasapta Dashi,To Kapin Ya Farga Wannan Mizanin Yawan Kudin Zai Masa Tawaye Daga Matakin Yawa Zuwa Qarewa Ta Babu Saura Wato (Rayuwar Sa) Ke Nan.
(SHARHI)
Wannan Jimillar Kudin Da Mutum Aka Raba Dashi,To Shine Rayuwarsa.Sannan Kashe Kudin Dayake Shine Tamkar Raguwar Kwanakin Rayuwar Sa Na Aduniya.Yayinda Kuma Yagama Kashe Kudin Tsaf Ya Kare,To Shikuma Shine Karshen Rayuwar Gaba Daya Sai Mutuwa.
*****
Asaboda Haka Yan Uwa Rayuwa Tana Da Muhimmanci Matuka,Domin Kuwa Malaman Kimyiyar LanQwasa Farashin Kwalmadar Lapaxi Suna Cewa (Rayuwa Tamkar Saka Zare Ce Ga Kopar Allura Wacce Girman Ta Ya Gagara Kai Mizanin Fasalin Qwayar Zarra,Davara Da Hikima Ce Zatasa Ka Iya Sarkala Wannan Zare Bawai Wayo Ko Kwarewa Ba)..So Yana Dakyau Ya "Yan' Uwa Muyi Nazari Tareda Karatun Akan Kimiyyar Sanin Ya Kamata Domin Mukoyi Yanda Zamu Sarrapha Wannan Zaren Zuwa Wannan Kopar Ta'allurar,Hakan Shi Zaisa Mucimma Kapcen Nasarar Mu Ata Kyakkyawar Hanya Me Bullewa Ba Mara Bullewa Ba.*****
(KIMIYYAR HIKAYAR RAYUWA)
Wata Rana "BAREWA" Tana Tapiya Cikin Jeji/
Daji Domin Samun Abincin Dazata Cika Makoshinta,Kwatsam Sai Taci Karo Da "MUCIJI" Dakuma "GIWA" Hartayi Shirin Guduwa Sai "GIWA" Tace! Haba "BAREWA" Dakata Mana,Kapin "GIWA" Ta Idda Lapaxin Maganarta Ga "BAREWA" Sai "MUCIJI" Yai Charap Ya Chapke Zancen Ya Dora Dacewa "Wai Kam "BAREWA" Meyasa Kike Da Tsoro Da Kuma Gudu Koda Abinda Kika Gani Bazai Iya Cutar Dake Ba Dagajin Motsi Kadan Sai Gudu,Sai "BAREWA" Tace... "Inna Gujewa Rasa Rayuwata Ne Domin Ampaninta Agareni.Shi Yasa Sauran Halittu Musamman Miyagun Dabbobi Suke Tsoratar Dani Hakan Ne Tasa Idan Naga Ana Neman Halakar Da Rayuwata Sannan Idan Natuna Ampaninta Sai Nayi Hijira Ko Gujewa Dukkan Abinda Yake Shirin Cutar Dani."BAREWA" Takara Dacewa Kowacce Dabba Tana Da Wata Alama Wacce Take Mata Nuni Dacewa Wanda Zai Cutar Da'ita Yana Tun Karota.Sai "MUCIJI" Yace Indai Maganarki Dagaske Kike To Ni Mene Alamar Dake Gareni ,Domin Gujewa Wanda Zai Cutarmin Da Rayuwata!."BAREWA" Tabashi Amsa Da Eh! Mana Kana Da Wasu Makaran Rayuwar Guda Biyu (2) Wadanda Suke Damatukar Ampani Agareka Yayinda Wata Halitta Ta Tasowa Cutar Da Kai.Abu Nafarko Shine "Allah Ya Darsama Jin Motsi Da Sauti Koya Girman Kankantarsu Take" Sannan Abu Na Biyu (2) "Kana Da Matukar Bala'in Gudu Tareda Da Kaipin Iya Qwanton Bauna Cikin Karkashin Kasa Koma Akan Samanta".To Wadannan Sune Manyan Alamunka Tareda Makarai Na Kare Rayuwarka Daga Wanda Zai Cutarma Da Rayuwa.Kapin "BAREWA" Tagama Jawabin Ta Sai "MUCIJI" Yace Tabbas Zancenki Haka Yake Domin Kuwa Bakowacce Dabba Ko Halitta Ce Ke Iya Cimma "GIWA" Ba Bisa Karpi Da Girma Hadi Da Baiwar Da Allah Yayi Mata Sosai."BAREWA" Takarasa Da Cewa Tabbas Haka Yake....!!!
****
No comments:
Post a Comment
Comment