Fassarar Wakar India
Movie:•Darr
Singer:•Udit Narayan
Jadoo teri Nazar
=kallonki na dauke da wani sirri.(na burgewa)
-khushboo tera badan
=kamshin jikinki tamkar turare mai buwayar waje (da kamshi)
-Tu haan kar ya naa kar,
=ko ki yarda ko karki yarda
-Tu hai meri kiran
=kece tawa kiran (sunan yarinyar)
- Mere kwaabon ki Tasvir Hai Tu
= kece hoton dake cikin zuciyata.
-Bekhabar meri Taqdeer Hai Tu
=kinyi shigar ba zata wa
zuciyata,kece abun alfaharina.
-Tu kisi Aur ki Ho na jaana
=Kar ki zamo ta wani ba niba
-Kuch bhi kar jaaonga main deewaana
=zan iya yin komai saboda ke,don sonki ya haukatani
-Tu haan kar yaa naakar (x2)
=ko ki yarda ko kar ki yarda
-Tu Hai meri kiran
-kin zamo tawa kiran
-Faasle Aur kam Ho rahen hai
=Nisan dake tsakaninmu yana kara kusantowa
-Door se pas Hum Ho rahen hain
= Muna kara kusantowa da juna daga nesa
-Maang loonga tujhe a samanse
=Zan roki a bani ke daga sama
-Ccheen loonga tujhe is jahaan se
= Zan saceki daga wannan duniyar
-Tu haan kar ya naa kar (2x)
= ko ki yarda ko kar ki yarda
-Tu hai meri kiran
=kin zamo tawa kiran
-Jadoo teri Nazar
=kallonki na dauke da wani sirri,na burgewa.
-Kushboo tera badan
=kamshin jikinki tamkar turare mai buwaya (da kamshi)
-Tu haan kar ya naa kar (2x)
= ko kin yarda ko baki yardaba
- Tuhe meri kiran
=kece tawa kiran
No comments:
Post a Comment
Comment