AlLAMOMIN DA SUKE NUNA MACE TANA SAN AURE?
1-idan kaga mace tana yawan kallon maza to tanasan sure
2-idan kaga mace tana yawan cat can cikin dare to tanasan sure
3-idan kaga mace tana San yin magana da maza to tanasan sure
4-idan kaga mace tana saka kayan da yake matse jikinta to tanasan are
5-idan kaga mace tana yawan sa turare to tanasan aure
6-idan kaga mace tana yawan zakewa acikin yammatan amarya to tanasan aure
7-idan kaga mace tana yawan kwanciya ta rufdaciki to tanasan aure
8-idan kaga mace bata da kunya to tanasan aure
9-idan kaga mace tana yawan wasa da maza to tanasan aure
10-idan kaga mace tana yawan kallon season fim to tanasan aure....!
Kobahaka bane yan maza?
No comments:
Post a Comment
Comment