Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Saturday, 5 January 2019

Musan Addinin Mu



The Islamic Light

MUSAN ADDININ MU
SUNAN MATAYEN MANZON ALLAH ( S.A.W )
1. Khadijatu 'yar Khuwailid
2. Saudatu 'yar Zam'atu
3. Hafsah 'yar Umar
4. Aisha 'yar Abubakar
5. Zainab 'yar Khuzaimah
6. Zainab 'yar Jahshin
7. Juwairiyya 'yar Haris
8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah
9. Safiyya 'yar Huyayyu
10. Ummu habibah (Ramlatu) 'yar Abu Sufyan
11. Maimunah 'yar Haris
SUNAN YA'YAYEN ANNABI ( S.A.W )
1. Ibrahim
2. Alkasim
3. Abdullahi
4. Zainab
5. Rukayyah
6. Ummu kulsum
7. Fadimatu
SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH
1. Abubakar Assiddik.
2. Umar Dan Khaddab.
3. Usman Dan Affan.
4. Aliyu Dan Abi Dalib.
5. Dalha Dan Abaidullahi.
6. Zubairu Dan Awwam.
7. Abu Ubaida Dan Jarrah.
8. Abdurrahman Dan Aufu.
9. Sa'adu Dan Abi Wakkas.
10. Sa'idu Dan Zaid.
SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR
1. Tauhidi.
2. Sallah.
3. Azumi.
4. Zakkah.
5. Hajji.
SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI :
1. Almuharram.
2. Safar.
3. Rabi'ul Awwal.
4. Rabi'ul Sani.
5. Jumadal Ula.
6. Jumadal Akhirah.
7. Rajab.
8. Sha'aban.
9. Ramadhan.
10. Shawwal.
11. Zulkidah.
12. Zulhijji.
Ya Allah duk wanda ya turawa wasu groups din don su amfana da wannan tagomashin;
Ya Allah ka haskaka rayuwarsa da annurinka, Kasa yayi kyakkyawar karshe,
Ka sashi a inuwar Al'arshenka ranar Alkiyama,
Kuma ka shayar da shi ruwan Alkausara,
Ya Allah ka sa mu ziyarci juna a gidan Aljannah,
Amin Summa Amin .
NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI.
Duk *wanda ya dabbakasu za'a gina masa gida a ALJANNAH .
1) Raka'a 2 kafin sallar asuba
2) Raka'a 4 kafin sallar azahar
3) Raka'a 2 bayan sallar azahar
4)Raka'a 2 bayan magariba
5) Raka'a 2 bayan sallar insha,
Abin ban sha'awa cikin lamarin musulunci shine; duk wanda yatura wannan zuwaga jama'a shima za'a bashi ladan duk wanda
yagani yayi wannan nafilolin

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a